Limamin masallacin Juma’a na Shelkwatar rundunar ‘yan sandan jihar Kano da ke unguwar Bompai, SP Abdulkadir Haruna, ya ce, wajibi ne al’umma su san hakkin manzon...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Mallam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, koyi da hakayen manzon Allah (S.A.W) shi ne nuna tsantsar...
Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, ta ce za ta yi nazari kan hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke wa kungiyar na ta dakatar da yajin aikin...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce, Afirka ce ta fi kowace nahiya yawan mutanen da ke kashe kansu a fadin duniya. A yanzu haka kungiyar ta...
Mutane 2 ne suka mutu, yayin da wasu 17 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar Kiyawa zuwa Jahun a jihar Jigawa....
Kotun daukaka kara ta umarci kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) da ta janye yajin aikin da take yi cikin gaggawa. Kotun, ta amince da bukatar ne bisa...
Mai baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara kan harkokin yada labarai, Femi Adesina, ya ce ‘yan Najeriya za su yi kewar shugaba Buhari idan ya bar...
Kotun masjistret mai lamba 58 karkashin jagorancin mai shari’a Aminu Gabari, ta gurfanar da wasu matasa da ake zargi da laifin garkuwa da mutane da fashi...
Sakataren ilimi na karamar hukumar Minjibir, Iliyasu Danjuma ya ce, idan matasa ba a nemi ilimi ba za a kare a ikin leburanci. Iliyasu Danjuma, ya...
Kungiyar kare hakkin Dan Adam ta kasa, Human Right Foundation of Nigeria, ta ce, idan gwamnati ba ta tausaya wa ‘yan fansho ba za mu kai...