Kotun majistret mai lamba 70, karkashin mai shari’a Faruk Ibrahim Umar, ta zartar da hukuncin bulala goma sha biyu, da akan wani matashi da aka samu...
Hukumomi a Saudiyya sun yi bikin wanke Ka’abah, bayan kammala aikin Hajjin bana. Yarima mai jiran gado, Muhammad bin Salman tare da shugaban masallatan Harami, Sheikh...
Kungiyar fararan hula ta kasar Nigar mai rajin kare hakkin talaka da kuma tabbata ‘yancin dan Adam (REPPAD), ta ce, bata yarda da karin kudin man...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta ce, ta kama matashin nan da ake zargi ya shiga makabarta ya tsaya kan kabarin mahaifiyar abokinsa yana maganganun da...
Wani matashi mai sana’ar gasa Masara a bakin Kofar Waika da ke jihar Kano, ya ce, yay aye matasa Goma a sana’ar sayar da Masara. Matashin,...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna NAFDAC, ta ce, idan gwamnatin Kano ta bunkasa kananan masana’antu, matasa da yawa za su samu aikin yi a...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za su tabbatar da jihar ta zamo kan gaba wajen fitar da kayayyaki masu tsafta, musamman ga kananan masana’antu. Mataimaki na...
Al’ummar garin ‘yan Kusa da ke karamar hukumar Kumbotso, sun tarkata wasu Shanu zuwa gidan Mai unguwa, kan zargin shiga makabartar yankin suna burma Kaburbura. Mai...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, Rio Ferdinand ya ce, ‘yan wasan kungiyar, ba su cancanci albashin mako-mako da suke samu daga kungiyar...
Limamin masallacin Juma’a na Almundata da ke unguwar Dorayi, a karamar hukumar Gwale, jihar Kano, malam Nura Sani, ya ce, al’umma su rinka kyautata alwala, domin...