Connect with us

Addini

Rahoto: A rinƙa kyautata alwala yadda Manzon Allah (S.A.W) ya yi – Limamin Al-Muntada

Published

on

Limamin masallacin Juma’a na Almundata da ke unguwar Dorayi, a karamar hukumar Gwale, jihar Kano, malam Nura Sani, ya ce, al’umma su rinka kyautata alwala, domin tana daga cikin manyan ibadu da Allah ya shar’anta ga bayinSa.

Malam Nura Sani, ya bayyana hakan ne, a zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Abba Isah Muhammad, yayin da yake karin bayani, dangane da abinda hudubar da ya gabatar ta kunsa.

Muna da cikakken rahoton a muryar da ke kasa.

Addini

Rahoto: Gaɓoɓi shaida ne ga abinda mutum ya aikata ranar Alkiyama – Limamin Tukuntawa

Published

on

Babban limamin masallacin Juma’a na Masjidul Quba dake unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, akwai bukatar musulmi su yi kokarin aikata alkhairin, domin Gaɓoɓinsu, zasu bayar da shaidar duk abinda suka yi a ranar Alkiyama.

Malam Ibrahim Tofa, ya bayyana hakan ne, a zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Ibrahim Abdullahi Soron Dinki.

Akwai cikakkiyar a hudubar a muryar da ke kasa.

Continue Reading

Addini

Rahoto: Mu dauki aikin alheri wanda ba za mu daina yi ba – Limamin Tukuntawa

Published

on

Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Quba dake unguwar Tukuntawa, Mallam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, akwai bukatar mutum ya dauko aikin alheri wanda zai ci gaba yi ba tare da ya daina ba.

Mallam Ibrahim Tofa, ya bayyana hakan ne, a zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Ibrahim Abdullahi Soron Dinki.

Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

Continue Reading

Addini

Rahoto: Al’umma su haɗa kan su domin samar da ci gaba – Limamin sabuwar Gandu

Published

on

Limamin masallacin Juma’a na Sheikh Mahmud Adam, dake sabuwar Gandu, Mallam Iliyasu Muhammad, ya ce, al’umma su haɗan su domin samar da ci gaba a tsakanin su.

Malam Iliyasu, ya bayyana hakan ne, a zantwarsa da walikin mu na ƴan Zazu, Abba Isah Muhammad.

Domin jin cikakkiyar huɗubar saurari wannan.

Continue Reading

Trending