Tun bayan bullar cutar Covid-19 a Kano a kan samu wasu ranaku da ba a samu karin wadanda a ka gano su na dauke da cutar...
Gwamnatin jihar Bauchi ta janye dokar kullen zaman gida da ta sanya a wasu yankunan jihar da a ka samu bullar cutar Covid-19. Sanarwa da gwamnan...
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da a yi sallar idi a jihar, amma ban da mata da kana nan yara da kuma tsofaffi, yayin da su...
Kwamitin kar ta kwana na gwamnatin tarayya kan cutar Covid-19 ya kara wa’adin sati biyu na kullen lockdown a jihar Kano. Shugaban kwamitin kuma sakataren gwamnatin...
Kungiyar Izala ta bukaci mawada da masu rike da madafun iko da su rinka taimakwa marasa karfi musamam marayu duba da yadda su ke da bukatar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta cigaba da baiwa ‘yan jaridu goyon baya musamman a kan kare kansu daga cutar Corona yayin gudanar da ayyukan...
Kwamishinan lafiya kuma Shugaban kwamitin dakile yaduwar cutar Dr. Abba Umar ya ce an sami mutane a garin Hadeja dauke da cutar sai kuma mutum daya...
Shugaban kwamatin dakile yaduwar cutar kuma kwamishinan lafiya Dr. Abba Umar ne ya bayyana hakan ga manema labarai. Kwamishinan ya kara da cewa, wannan adadi shi...
Wasu daga cikin al’umma a jihar Kano sun roki gwamnatin jihar Kano da ta sassauta kullen lockdown kamar yadda wasu jihohin ke yi a halin yanzu....
Gwamnatin jihar Sokoto ta yi wa dokar kullen gida na lockdown kwaskwarima tun daga karfe 6 na safe har zuwa karfe 10 na dare a dukannin...