Jami’an Bijilanten yankin Gaida a karamar hukumar Kumbotso, sun sami nasarar cafke wani matashi da a ke zargin ya dauki wata Akuya a matsayin ta mahaifiyar...
Babbar kotun Shari’ar musulinci mai zamanta a kofar Kudu karkashin mai Shari’a, Ibrahim Sarki Yola ta tsayar da ranar 23 ga wannan watan, domin cI gaba...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kara samun ƙorafi daga wata budurwa a kan matashin da rundunar ta kama a baya, wanda ya ke yi wa...
Babbar Kotun jihar Kano mai lamba 6 da ke zamanta a Sakatariyar Audu Baƙo ƙarƙashin mai Shari’a, Usman Na Abba, ta ƙara sauraron shaidar masu ƙara...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wasu ƴan mata da a ke zargi sun shiga kasuwar Kofar wambai sun saci Atamfofi guda biyar....
Kwamandan Ƙungiyar Bijilante na jihar Kano, Shehu Rabi’u, ya gargaɗi ƴan ƙungiyar da su kaucewa ɗaukar doka a hannu, domin gudun faɗawa cikin matsala. Shehu Rabi’u...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano, (NBA) ta bayyana cewar ba za ta lamunci musgunawa wani lauyan ta da a ke yi masa ba a...
Babbar kotun Shari’ar muslinci mai zamanta a Rijiyar Lemo karkashin mai Shari’a, Aliyu Muhammad Kani, ta sanya ranar 7 ga watan gobe, domin bayyana ra’ayinta dangane...
Wani da ake zargin ya shiga wani gida a yankin Gaida da ke karamar hukumar Kumbotso ya shiga yankin ya dauki wayoyi har Uku, ya gartsawa...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta tabbatar da kama wasu matasa su kimanin 13 dauke da muggan makamai waɗanda ake zarginsu da rufarwa ofishin Sanatan Kano...