Kotun shari’ar musulnci dake zaman ta a unguwar Brigade Kwana Hudu karkashin, Alkali Isa Rabi’u Kademi, ta yi umarnin da a tsare wani direban babbar mota,...
Matashi ya karbi hukuncin sa a hannu bayan da kotun Majistrate dake Noman’s Land, karkashin mai shari’a, Farouk Ibrahim Umar, ya umarci a zane matashin da...
‘Yan sintirin yankin unguwar Gaida da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano ne su ka samu nasarar cafke matashin lokacin da ya shiga gidan mutanen...
Mai magana da yawun rukanan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim, ya ce kada mutune su tsorata a lokacin da su ka ci kicibis da tika-tikan Karnukan...
Wani saurayi da a ke zargin ya shiga gidajen al’umma daban-daban har kusan sama da 10 ya sace mu su makudan kudade a kowane gida yanzu...
Khalifan Tijjaniyya Sarkin Fulani na 14 Malam Muhammad Sanusi II, ya biyawa wasu mutane daurarru dake Gidan Ajiya da Gyaran Hali na Kurmawa a jihar Kano,...
Wata Budurwa wadda a ka saka mu su ranar Aure da saurayin ta ya kuma janye auren, mai suna Abbas Yusuf, mazaunin Kofar Nasarawa, zuwa gaban...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 7 karkashin mai shari’a, Usman Na’Abba, ta dage sauraron Shari’ar nan da gwamnatin jihat Kano ta gurfanar da wani matashi...
Biyo bayan tafka muhawara a kan ranar da za a dawo kotu, domin ci gaba da sauraron shari’ar Abduljabar da gwamnatin Kano, a yanzu haka kotu...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 3 karkashin mai shari’a Lawan Wada Mahmud, ta sallami wani mutum mai suna Abdulhamid Danbala wanda a ka fi sani...