Wani fitaccen sha’iri mai gudanar da majalisi a jihar Kano a na zargin ya angwance da amaryar sa ba tare da sanin iyayen ta ba. Sha’irin...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 8 karkashin mai shari’a, Usman Na Abba ta sanya ranar 12 ga wata, domin fara sauraron karar wani matashi wanda...
Babbar kotun shari’ar musulnci dake zaman ta a jihar Kano karkashin mai shari’ah, Aliyu Muhammad Kani, ta yanke hukuncin kisa ga wani matashi mai suna Yahaya...
Babbar kotun shari’ar muslinci mai zamanta a filin Hockey dake unguwar Hausawa a jihar Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Aliyu Muhammad Kani, ta sanya ranar 28...
Shugaban gidan gyaran hali na Kano, Magaji Ahmad Abdullahi ya bukaci ma su laifin da gwamnan Kano ya sallame su a ranar Sallah cewa su kasance...
Kotun Majistret mai lamba 72 karkashin mai Shari’a Aminu Gabari taki amincewa da rokon wani lauya da ya yi a kunshin shari’ar da kwamishinan ‘yan sanda...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 16, karkashin mai shari’a Nasiru Saminu, ta sanya ranar 17 ga watan gobe domin fara sauraron shari’ar Hon. Yusuf Abdullahi...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 8 dake zaman ta a Mila Road karkashin mai shari’a, Usman Na Abba, ta cigaba da sauraron shari’ar nan da...
Lauyan nan mai zaman kansa a jihar Kano, Barrista Umar Usman Dan Baito, ya yi kira ga ‘yan majalisar dokokin jihar Kano, da su sauya tunanin...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 3 dake zaman ta a sakatariyar Audu Bako, ta fara sauraran wata shari’ah da a ke zargin wata mata mai...