Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, ya ce, hukumar da ke kula da gyaran hali ta kasa, har yanzu ta na ci gaba da neman fursunoni...
Alkalin Alkalai , Mai shari’a Tanko Muhammad ya yi murabus, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito. Rahotonni na cewa, CJN Tanko, ya yi murabus...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta ce, tuni bincike ya yi nisa dangane da jami’in gidan ajiya da gyaran hali da ya harbe wani mai sana’ar...
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a birnin Benin, ta yanke wa Debest Osarumwense, mahaifiyar wani mutum mai suna Endurance Osarumwense, bisa tallafawa da ta...
Mahaifiyar marigayi Aminu Bashir mai shekaru 24, ta yi kira ga hukumomin kasar nan tin daga matakin jihar Kano har tarayya cewa, da a karbo musu...
A na zargin wani matashi da yin garkuwa da hoton bidiyon badalar wata mata tare da neman kudin fansa, ko kuma ya yada ta a duniya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wani matashi dan shekara 18 mai suna, Abdurahman Sulaiman da zargin cakawa kaninsa fasashen gilashi a ciki ya mutu...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa, a shirye ta ke ta baiwa tsagin shari’a yancin cin gashin kai da zarar majialisar dokokin jihar ta kammala nazari...
Babbar kotun shari’ar muslinci mai zamanta a Kofar Kudu, karkashin jagorancin mai shari’a, Ibrahim Sarki Yola, ta sanya ranar 31 ga wata domin ci gaba da...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gargaɗi al’umma da su ƙara sanya idanu a kan dukiyoyinsu, domin gudun faɗawarsu hannun ɓata gari. Jami’in hulɗa da jama’a...