Kotun majistret mai lamba 14 da ke rukunin kotunan majstret da ke unguwar Gyadi-gyadi, an gurfanar da wani matashi da ake zargin shi da laifin hada...
Wani matashi mai suna Umaru Yahaya mazaunin layin Kuka Sani Mai Nage (A), a jihar Kano, ya tabbatar mana da cewa Namijin Agwagwar (Toro) da ya...
Alkalin babbar kotun shari’ar Musulinci dake Kofar Kudu Ustaz Ibrahim Sarki Yola ya fara sauraron karar wani matashi da ake zargi da laifin sojan gona a...
Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci, NAFDAC ta tabbatar da cewa idan a ka samu manoma na amfani da sinadirin Calcium Carbide, wanda ake likin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ci gaba da taimakawa masu lalurar kwakwalwa a jihar Kano domin gudanar da rayuwa cikin jin dadi. Kwamishinan ayyuka...
Wata masaniyar al’adaun hausa a jihar Kano Dakta Asiya Malam Nafi’u ta ce, abin takaici ne yadda al’ummar hausawa su ka yi watsi sana’o’in su na...
Kotun jihar Kano mai lamba 3 karkashi mai shari’a Dije Abdu Aboki, aka ci gaba da shari’ar da gwamnati jihar Kano ta gurfanar da wani matashi...
Limamin masallacin juma’a da ke sansanin Alhazai a jihar Kano, Malam Habibu Haruna Ibrahim ya ce, rashin Istigfari ya na nesanta mutum da Allah da kuma...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta warewa bangaren samar da ingantaccen Ilimi a Kano sama da naira biliyan arba’in da biyar da digo shida acikin kasafin...
Wani matashi dan gwagwarmaya mai suna Isma’il Abdullahi Unique, ya ce dole ne sai matasa sun kare kima ba martaba tare da mutuncin su a wajen...