Limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir da ke Gwazaye Gangan ruwa, malam Zubair Almuhammadi, ya ce, awaita yiwa Annabi (S.A.W) salati yana yaye bakin ciki....
Limamin masallacin Juma’a na Ahlus sunnah da ke unguwar Dangoro, a karamar hukumar Kumbotso, jihar Kano, Dr Abubakar Bala Kibiya, ya ce, kada matashi ya bari...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a, Ibrahim Sarki Yola, ta dage ci gaban sauraron shari’ar da gwamnatin Kano take...
Al’ummar jihar Kano sun shirya wa dokar hana hawa Adaidaita Sahu karfe Goma na dare, wadda za ta fara aiki ranar Alhamis 21 ga watan Yulin...
Kungiyar masu Gidajen Burodi ta kasa ta ce, masu gidajen Burodi su ne na biyu masu samarwa matasa aikin yi a Najeriya, idan aka cire bangaren...
Hukumat zabe ta kasa reshen jihar Kano INEC ta ce, al’ummar jihar Kano sun bayar da hadin kai wajen fita domin yin rijistar katin Zabe. Jami’in...
Wani manomi a garin Tammawa da ke karamar hukumar Gezawa, Abdulrashid Yakubu ya ce, wata tsutsa ce ke takura musu, tana cinye musu amfanin gona. Abdulrashid...
Babbar kotun tarayya mai zamanta a unguwar Gyadi-gyadi da ke jihar Kano, karkashin jagorancin justice Muhammad Abdullahi Liman, ta janye umarnin da ta bayar na dakatar...
Kakar wata yarinya da ake zargi da satar Taliya a wani shago ta ce, maraici da rashin kulawa da bata samu daga wajen Kanin mahaifinta ya...
Ambaliyar ruwa a ranar Lahadin karshen makon da ya gabata, ta tafi da mutane 4, wanda ya yi sanadiyar su, a yankin asibitin koyarwa na Malam...