An shawarci al’umma musammam ma mawadata da ƴan kungiyoyin ci gaban al’umma, da su ninka ƙoƙarin su wajan tallafawa mabukata, domin sanya mu su farin ciki...
Yayin da ake cikin Azumin watan Ramadan na tara a yau Talata, Ƙungiyar sintirin Bijilante ta ƙasa reshen jihar Kano, ta buƙaci haɗin kan al’ummar gari,...
Kwamishinan albarkatun ruwa na jihar Kano Ali Haruna Makoɗa, ya sha alwashin farfaɗo da cibiyar tara ruwar nan mai lamba 6 wato River Inteake, dake Challawa,...
Shugaban rikon karamar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano Kabiru Ibrahim Dan Guguwa, ya buƙaci ƴan Kwamitin da za su raba kayan abinci Buhu 1500, da...
Mai unguwar Darma Malam Ashiru Hamza, ya ce samar da magunguna da kula da marasa lafiya a cikin ƙananan Asibitocin dake kusa da Al’umma, zai temaka...
Rundunar tsaro ta Civil Defense dake jihar Kano, ta ce a shirye take wajen baiwa ƴan ƙungiyar masu hada haɗar Filaye, da siyar da gidaje da...
Babban kwamandan ƙungiyar sintirin Bijilante dake nan Kano Shehu Muhammad Rabi’u, ya ce yanzu haka sun baza jami’an su a sassan Kano domin kakkaɓe ɓata garin...
Shugabar Ƙungiyar taimakawa marayu da marasa karfi ta Amru Bil Ma’aruf, Malama Shema’u Muhammad Ɗantata, ta ce a bana mata sai sunyi hakuri da abunda mazajen...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya buƙaci al’ummar Musulmi da su duƙufa wajen taimakekeniyar juna a wannan lokaci da mutane suke cikin halin...
Ƙungiyar tallafawa juna da harkar tsaro ta jihar Kano reshen ƙaramar hukumar birnin Community Initiatives to Promote Peace wato CIPP. ta buƙaci iyaye musamman ma Mata,...