Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Kano, ta kai tallafi wani gida da aka samu iftila’in gobara, wanda ta yi sanadiyar rasa mutane Uku a...
Rasha ta gudanar da atisayen soji bayan ta tura karin sojoji da jiragen yaki zuwa Belarus, domin atisaye a wata mai zuwa a daidai lokacin da...
Kungiyar sada zumunci a shafin Whatsap mai suna, Birnin Masoya, ta ce hadin kai da sada zumunci da su ke yi a shafin Whatsapp, ya sanya...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano ta ce, za ta ci gaba sa’ido da bibiya, har zuwar karshen shari’ar zargin da ake yiwa magidanci da...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano, Barista Umar Usman Danbaito ya ce, duk wanda ya bayar da gudunmawa aka yi kisan kai, shima a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama ‘yan Bijilante biyar da ake zargin su da kashe wani matashi a cibiyar matasa ta Sana’a Youth...
An gurfanar da wani matashi gaban kotun shari’ar musulunci mai lamba 1 da ke zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Munzali Tanko Soron Dinki, kan...
Kungiyar iyayen yara da malaman makaranta ta jihar Kano, ta jajanta wa iyayen Hanifa tare ta’aziya a gidansu da ke unguwar Dakata, a karamar hukumar Nasarawa....
Jam’iyyar hamayya ta PDP a jihar Kano, ta ja hankalin gwamnan jihar, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, cewa kar ya sake ya yi amfani da batun soke...
Gwamna Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya tabbatar da cewa, ba zai bata ko da dakika daya ba, wajen sanya hannu kan aiwatar da hukuncin kisa...