Al’ummar da ke zaune a mahadar titin tsohuwar Jami’ar Bayero kusa da Kofar Famfo, sun koka kan yadda wasu matasa ke zuwa da makamai su na...
Hukumar lura da ingancin abinci da magunguna (NAFDAC), ta kama gurbatacciyar Manja a kasuwar Galadima da ke jihar Kano. Shugaban hukumar a jihar Kano, Pharmacist Shaba...
Kotun majistret mai lamba 23, da ke unguwar Nomans Land, karkashin mai shari’a, Sanusi Usman Atana, ta gargadi Alhaji Aminu Attakawata, cewa kar ya sake magana...
Wata budurwa mai fama da cutar lalurar amosanin jini ta Sikila ta ce, babban kalubalen da su ke fuskanta, duk saurayin da ya zo wajen su,...
Shugaban kungiyar ‘yan sintiri na Gaidar Tsakuwa da Gaidar Makada a karamar hukumar Kumbotso, Shekarau Aliyu mai lakabin Cinnaka b aka san na gida ba, ya...
Kwamitin kula da lafiyar mata masu juna biyu da yara na jihar Kano ya ce, ya kashe sama da Naira Miliyan Goma sha biyar wajen siyen...
Kotun majistret mai lamba 23 karkashin mai Shari’a, Sanusi Usman Atana ta tsayar da ranar 5 ga watan gobe, domin ci gaba da shari’ar da ‘Yansanda...
Kotun shari’ar Muslunci da ke zamanta a Shelkwatar hukumar Hisbah a jihar Kano, ƙarƙashin mai shari’a Ali Jibril Ɗan Zaki, ta aike da wasu matasan Kiristoci...
Ƙungiyar Bijilante ta unguwar Shekar mai Ɗaki Hayin Diga Mangwarori, ta ja hankalin iyaye, da su ƙara kulawa da tarbiyyar ƴaƴan su, domin rayuwar su ta...
Hadarin ya faru ne a lokacin da wata motar dakon mai ta Tanka ta kife a Kunya kwanar Minjibir, mai dauke da man Fetur lita 66,0000,...