Gwamnatin Nijeriya ta ce ta fara wani shirin rage cunkoso a gidajen yari ta hanyar sakin kananan yaran da ke tsare a wannan lokaci na annobar...
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Legas a kudancin Najeriya, ta tsayar da ranar 15 ga Disamba don sauraron karar da ke neman a dakatar...
Gwamnatin Najeriya ta ce nan ba da dadewa ba za a cimma matsaya tsakaninta da kungiyar malaman jami’o’in kasar wato ASUU. Wata hira da ya yi...
Majalisar kansiloli ta karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, ta dakatar da shugaban karamar Alhaji Kabiru Ado Panshekara bisa zarginsa da karkatar da wasu kudade. A...
Abinda ke ciwa masu ababen hawa tuwo a kwarya shine yadda jami’an Hukumar kan kwace makulli, ko kuma shiga abun hawan mutum da sunan za su...
Hukumar gidajen ajiya da gyaran hali ta jihar Kano ta bukaci al’umma da su daina kyamatar masu laifi ta hanyar jawo su a jiki tare da...
Tashar Freedom rediyo hadin gwiwa da Dala FM, sun fara gudanar da horar da ma’aikatan su akan yadda za su ci gaba da gudanar da ayyukan...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci hukumar kashr gobara ta kasa reshen jihar Kano da su kara himma wajen kare rayuka da...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya shawarci likitoci da su rinka la’akari da marasa galihu wanda ke shiga tsaka mai wuya kafin yanke...
Ofishin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC a jihar Kano, ya ce, iya tsawon shekarun da hukumar ta yi, ta cimma nasarori da...