Al’ummar karamar hukumar Gwale a jihar Kano sun yi kira da al’umma da su jajirce wajen gyaran makabartu a lokacin Damina, domin zai magance matsalolin da...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana jin dadin sa a kan yadda al’ummar jihar Kano ta fara fahimtar dalilin da yasa ya kirkiro...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta kashe fiye da naira miliyan 880 domin gyara wasu makarantun Firamare a kananan hukumomi 44 na jihar nan. Gwamna...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya rantsar da sabbin alkalan manyan kotunan jihar Kano tare da babban sakatare guda daya. Alkalan sun hada da...
Kungiyar lauyoyi ta kasa NBA ta rabe gida biyu sakamakon bullar wata sabuwar kungiyar da ta kira kan ta da suna sabuwar kungiyar lauyoyi ta kasa...
Sarkin Kano murabus Malam Muhammadu Sanusi na biyu ya bukaci al’ummar kasar nan da su rinka zaban shugabanni na gari ba tare da la’akari da wanda...
Gwamnatin jihar Kano ta sahalewa daliban da ke rubuta Jarabawar kammala Sakandire ta yammacin Afrika WAEC fita a gobe Asabar duk da cewa za a gudanar...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci dukkanin ma’aikatun jihar da su ci gaba da kula da tsaftace ma’aikatan domin Kara fito da martabar jihar a kasar nan....
Shugaban majalisar Malamai ta jihar Kano Malam Ibrahim Khalil ya ce, ba daidai bane ka baiwa mutum kayan sayarwa idan har kasan ba zai biya ka...
Wani likita da ke asibitin kashi na Dala Dr. Muhammad Chiroma ya ce, mafi yawan raunin laka da ke a samu nada alaka da yadda al’ummar...