Limamin masallacin juma’a na Jami’ul Anwar da ke Tudun Yola Malam Abdulkadir Shehu Mai Anwaru ya ce, idan gwamnati ta sanya kalandar musulunci a manhajar karatu...
Hukumar Hajji ta kasa NAHCON tace ta tura takardar neman yardar bude kwalejin da za’a rinka bitar Mahajjata, ga Hukumar kula da Makarantun koyar da sana’o’ita...
Dan takarar shugabancin Amurka, Joe Biden ya ce abokin adawarsa wato Shugaba Donald Trump ya dasa fargaba da kuma rarrabuwar kawuna a tsakanin Amurkawa. Joe Biden...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi Musa Dan Jalo dake karamar hukumar Gezawa, Sheikh Abdullahi Muhammad ‘Yankaba ya ce babu wani biki a addinan ce na cikar...
Wata kungiyar kasa-da-kasa mai suna Federation of the Associations that value Humanity, me rajin tallafawa rayuwar bil’adama, ta sha alwashin cigaba da inganta hanyoyin samar da...
Jihohi ashirin da tara ne su ka karbi tallafin kudi daga gwamnatin tarayya, domin inganta bangaren lafiya a matakin farko, inji kungiyar gwamnonin Najeriya ta NGF....
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince a gina sabbin matatun ruwa guda shida, inda a ka ware Naira miliyan 173 da za a gudanar da aikin da...
Kungiyar kare hakkin dan adam mai suna Human Right Network, ta kubutar da wani mutum mai suna Murtala Muhammad mai shekaru 55, daga daurin Sasari da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, hutun sabuwar shekara da za’a gudanar gobe Alhamis, dalibar da ke zana jarabawar WAEC ba sa ciki. Kwamishinan ilimi na jihar...
Hukumar kula da Makarantun Islamiyya da Tsangayu ta Jihar Kano ta ce, rufe makaratun Islamiyya da budewa ya na hannun gwamnatin Jihar Kano, ba wasu mutane...