Majalisar dokokin jihar Kano ta gabatar da kudirin da zai bada damar yi wa duk wanda a ka samu da laifin fyade fidiya ko dandatsa. Kudirin...
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya nada sabon kwamishina Idris Garba Unguwar Rimi wanda zai kasance daya daga cikin mambobin majalisar zartarwar ta jihar...
Jami’in hulda da jama’a na kasuwar sayar da dabbobi da ke Kofar Na’isa, Kwamared Umar Hamisu Kofar Na’isa ya ce, rashin iya sarrafa naman rakumi wajen...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, sun gurfanar da wani mutum mai suna Nasir Lawan, a kotun majistret mai lamba 10, da ke a unguwar Nomansland karkashin...
‘Yan kasuwa a jihar sun ce suna cikin mawuyacin hali kan rufe kasuwa da gwamnatin jihar ta yi tun bayan dage dokar zirga-ziraga a jihar kan...
Al’ummar garin Gera da ke karamar hukumar Kumbotso su na korafi a kan yadda ake neman sauya musu dakacin da su ka zaba da wani mutum...
Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki (KEDCO) shiyyar Kano, Jigawa da kuma Katsina ya tabbatar da mutuwar wasu ma’aikatan ta biyu, sakamakon hatsari da su ka yi...
Majalisar dokokin jihar kano ta kafa kwamitin da zai duba inda ruwan sha a jihar Kano yake samun tasgaro kuma ba ya iya zuwa ga al’umma....
Shugaban hukumar Zirga-zirga ababan hawa na jihar Kano Baffa Babba Dan Agundi y ace dokar yin goyo a kan babur na nan ba’a janye ta ba....
Wani daya daga cikin matasan da ke kokarin samar wa matasa aikin damara a jihar Kano, El- Jamil Ibrahim Danbatta ya ce, kishin matasan jihar Kano...