Wasu matasa Abba AGG Sheka gidan Gabas da abokin sa, Inyas sun gurfana a gaban kotun majistrate mai lamba 47 da tuhumar aikata sata da kuma...
Lauyoyin tsohon sarkin Kano Muhammad Sanusi sun bayyana takaicin su bisa yadda a ka tsige shi daga kujerar sa ba bisa ka ida ba. Shugaban tawagar...
Babbar kotun jiha mai lamba 8 karkashin mai shari’a, Usman Na Abba ta sanya ranar 23 ga watan nan domin yin hukunci a kunshin shari’ar nan...
Wasu matasa uku an kamasu da laifuka daban-daban inda a ka gurfanar da su a kotun majistrate mai lamba 49 dake unguwar Gyadi-Gyadi karkashin mai shari’a,...
Wani matashi mai suna, Victor Uche Johnson ya gurfana a gaban kotun majistrate mai lamba 25, dake zaman ta a unguwar Gyadi-Gyadi, a jihar Kano karkashin...
Dagacin unguwar Sharada a karamar hukumar birni, Alhaji Iliyasu Mu’azu Sharada, ya tabbatar da cewa an kawo masa rahoton faruwar al’amarin bayan da wata mata mai...
Mazauna Yankin Kumbotso zuwa Rimin Dan Zakara a jihar Kano sun koka bisa yadda suka ce, kamfanin tunkudo wutar lantarki na TCN ya auna gidaje, filaye...
Tsohon sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi na II ya samu sauyin wajen zama daga kauyen Loko zuwa karamar hukumar Awe a jihar Nasarawa. Jirgi mai saukar...
Sabon sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya shiga gidan sarki na kofar Nasarawa domin yiwa mahaifinsa marigayi tsohon sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero addu’a. Wakilinmu...
Mai magana da yawun gidajen ajiya da gyaran hali jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya ce, mazauna gidajen ajiya da gyaran hali suna da...