A jiya ne aka gudanar da jana’izar Alhaji Sai’ du Umar, mahaifi ga shugaban tashar Freedom Radio Kano Malam Ado Saidu Warawa, wanda ya rasu da...
Shugaban majalissar shura ta darikar tijjaniyya halifa Sani Shehu Mai Hula ya ce darikar tijjaniyya ba ta goyon bayan taba masarautar Kano wanda gwamnatin Kano take...
Karamar hukumar Gezawa ta kafa dokar hana zancen dare ga samari da ‘yan mata a fadin yankin baki daya don dakile badalar da take yaduwa a...
Lamarin ya faru ne a masallaci dake unguwar ja’in ya yin da ake tsaka da daurin aure sai wani matashi da ake zargi mai suna Yusuf...
Shugaban gamayyar masu yaki da sha da hana fataucin miyagun kwayoyi karkashin hukumar NDLEA ta jihar Kano Ali Ado Kobau, ya bayyana cewa, sun kai samame...
Kudirin dokar kafa sarakunan yanka 4 ya zama doka bayan shallake karatu na 3 Majalisar dokokin jihar kano ta amince da dokar karin masarautu hudu a...
Gwamnatin jihar Kano ta ce shugabannin makarantun sakandare na da gagarumar rawar takawa wajen tabbatar da shirin bayar da ilmi kyauta a dukkannin makarantu. Hakan ya...
Mataimakin shugaban tsofaffin daliban makarantar Tudun Maliki bangaren masu lalurar gani Ibrahim Isma’il Abdullahi, ya bukaci gwamnatin jiha da ta ringa bawa masu bukata ta musamman...
Ana gudanar bikin ranar kasa ta duniya wato Soil day a duk ranar biyar ga watan disambar ko wace shekara. Da nufin wayar da kan al’umma...
Mai Martaba Sarkin kano Muhammadu Sunusi, na II ya ce samar da cibiyoyin gyaran halaye na mata wani babban abu ne da zai kawo cigaban al’umma...