Al’ummar unguwar Lamido Crescent da ke karamar Nasarawa, sun yi korafi dangane da wani gidan abinci da suke zargin yana neman komawa wajen shaye-shaye, wanda zai...
Tsohon shugaban hadaddiyar kungiyar aikin masu gayya dake jihar Kano, Ibrahim Aminu Kofar Na’isa, ya ce, karancin magudanan ruwa ya janyo ambaliyar ruwa a jihar Kano....
Kungiyar Daliban makarantar ‘yan mata ta GGSS Sharada da ke karamar hukumar Birni a jihar Kano, ta ce, kowace ‘yar kungiya mijinta idan zai kara aure,...
Dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya shawarci hukumar asibitin Nizamiye da su ingantaccen tsarin kasa da kasa bawai kawai iya kayan...
Limamin masallacin Juma’a na masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, a jihar Kano, malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, cin haramun na hana Allah Ya amsa...
Limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir da ke Gwazaye Gangan ruwa, malam Zubair Almuhammadi, ya ce, awaita yiwa Annabi (S.A.W) salati yana yaye bakin ciki....
Limamin masallacin Juma’a na Ahlus sunnah da ke unguwar Dangoro, a karamar hukumar Kumbotso, jihar Kano, Dr Abubakar Bala Kibiya, ya ce, kada matashi ya bari...
Limamin masallacin Juma’a na Malam Adamu Babarbare dake sabuwar Madina, unguwar Bachirawa a jihar Kano, Malam Muhammad Yakubu Madabo, ya ce, ana bukatar musulmi duk halin...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta kasa, JAMB da shugabannin manyan makarantun kasar nan, sun kayyade mafi karancin makin da za a dauka...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a, Ibrahim Sarki Yola, ta dage ci gaban sauraron shari’ar da gwamnatin Kano take...