Ana zargin wani damfara ya yi kutse cikin gidan gwamnatin jihar Kano ta hanyar shigar da wani mutum da sunan shi ma’aikacin gwamnati ne, za a...
Wani masanin harkokin noma da ke kwalejin koyarda aikin gona ta Audu Bako a garin Danbatta, malam Abduljalil Isma’il ya ce, noma su fara shirye-shiryen gudanar...
Hukumar dake kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta ce, kaso Casa’in hatsarin da ke afkuwa akan titi aran hannu ne ke haddasa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta ce, tuni bincike ya yi nisa dangane da jami’in gidan ajiya da gyaran hali da ya harbe wani mai sana’ar...
Wani tsohon mai duba sakamakon jarabawar qualifying a jihar Kano ya ce, ana duba gazawar biyawa dalibai kudin jarabawar qualifying ne yayin fitar da sakamako, saboda...
Wasu motoci babba da karama, sun yi taho mu gama akan titin garin Lambu da ke karamar hukumar Tofa a jihar Kano, wanda yayi sanadiyar mutuwar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sami nasarar cafke wata mota makare da wasu kayayyakin da ake hada abubuwan fashewa da kuma bindigu kirar AK47 ....
Limamin masallacin Juma’a na Ahlus sunnah da ke unguwar Dangoro karamar hukumar Kumbotso, a jihar Kano, Dr Abubakar Bala Kibiya ya ce, wajibin al’ummar musulumi ne...
Limamin masallacin Juma’a na Shelkwatar rundunar ‘yan sandan jihar Kano da ke Bompai, SP Abdulkadir Haruna ya ce, ana bukatar mutum ya bar abinda za a...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, akwai bukatar musulmai su yi amfani idanun su wajen aikata...