Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gargadi Jami’anta da su guji daukar makamai a hannu wadanda suka saba dokar runduunar yayin da suke bakin aiki. Kakakin...
Wani mai rajin inganta rayuwar matasa a nan kano kwamred Bello Basi, ya yi kira ga matasa da su rinka tunanin abubuwan da za su aikata...
Shugaban kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi da ke nan Kano, Dakta Isah Yahya Bunkure, ya ce babban abin da yasa a gaba, shi ne tallafawa matasa...
Al’ummar garuruwan Ruwan Bago,Tsara da Gwangwan a Karamar Hukumar Rogo dake nan Kano sun koka bisa rashin hanya da sauran ababen more rayuwa. Tawagar mazauna garuruwan...
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin samar da shugaban kasuwanni a gwamnatance, a kowace kasuwa da ke fadin jihar nan, kamar yadda akayiwa kasuwar sabon gari....
Sarkin tsaftar Kano, Alh Jafar Ahmad Gwarzo ja hankalin al’umma da su rinka kula da tsaftar jiki da kuma muhallin su, kasancewar kowacce ta na farawa...
A ranar Lahadi ne Bechi United za ta barje gumi da Dambare Emirate a wasan karshe na cin kofin Kumbotso a filin wasa na GSS Kumbotso,...
Wani kwararren Likitan bangaren Idanu a Asibitin kwararrun na Murtala Muhammad a nan Kano, Dakta Usman Mijinyawa, ya yi kira ga al’umma da su rinka ziyartar...
Babban limamin masallacin madina, Ali bn Abdulrahman Al-Huzaifi, ta cikin hudubar sallar juma’ar sa ta yau, ya ja hankalin al’ummar duniya dangane da matsalolin da mutuwar...
Shugaban Kungiyar kare hakkin Dan’adam da Jin kai ta kasa, Alhaji Muhammad Bello Gadon Kaya, ya gargadi al’umma da su guji cin zarafin yara mata, musamman...