Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta karrama baturen ‘yansandan dawakin Tofa SP Ahmad Hamza, bisa namijin kokarin da jami’an sa sukayi na dakile yunkurin dauke wani mutum...
Mai kula da gidan masu rangwamin hankali na Dorayi dake karamar hukumar Gwale, Aminu Garba Suleman, ya bukaci al’umma da su rinka tallafawa irin wadannan gidajen...
Kakakin babbar kotun jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim, ya bayyana cewa rashin sanin doka ga kowane dan kasa ba hujja ba ne duba da yadda mutane...
Rundunar ‘yan sandar jihar Imo ta samu nasarar ceto shugaban karamar hukumar Ihiala dake jihar Anambra, mai suna Ifeanyi Odimegwu, da dansa Tochi Odimegwu da kuma...