Hukumar Kula da Zirga-zirgar ababen hawa ta jiha Kano KAROTA, ta samu nasarar kama wata babbar mota (Trailer) makare da Giya kimanin Crate 783. Hukumar ta...
Al’ummar yankin Dudduru Fan Idau dake karamar hukumar Gaya sun gudanar da zanga-zangar lumana, domin nuna rashin amincewar su kan zargin kwace musu gonakin su, har...
Wasu al’ummar yankin karamar hukumar Rano, sun gudanar da wata zanga-zangar lumana, kan zargin wasu daga cikin makiyayan yankin, sun shiga gonakin su da zummar fitar...
Mazauna yankin unguwar Danbare D da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun samawa kan su mafita na yin aikin gayya, domin samun hanoyin shigewa...
Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano, Sheikh Muhammad Sharif Adam Rijiyar Lemo, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su rinka waiwaye cikin abubuwa marasa kyau...