Babbar kotun tarayya mai lamba 3, mai zamanta a unguwar Gyadi-gyadi, karkashin jagorancin justice J E Ingang, ta fara sauraron karar da hukumar nan mai yaki...
Hukumar nan mai yaki da masu yiwa tattalin arziki zagon kasa, EFCC ta gurfanar da wasu mutane biyu gaban daya daga cikin manyan kotunan jiha, da...
Babban kamfanin rarraba wutar Lantarki TCN ta ce, mutane su guji yin gini a karkashin wayar wuta, domin kaucewa afkuwar hatsari. Shugaban kamfanin, mai kula da...