Labarai9 months ago
Ka mayar da hankali akan ci gaban al’umma saɓanin rashin ƙwarewa a tafiyar da harkokin gwamnati – Martanin Ganduje ga Abba
Shugaban jam’iyyar APC, na ƙasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya soki lamirin matakin kafa kwamitin binciken gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ya kafa akan...