Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi na biyu, ya hori al’ummar Musulmi da su hada kawunansu don ci gaban addinin Islama. Sarkin ya bayyana hakan...