Hukumar zaɓe mai zaman kanta a kasa INEC ta sha alwashin magance matsalar sayen ƙuri’a a zaɓen ƙasar nan da ke tafe, ta hanyar haɗa hannu...
Shugaban Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta kasa Farfesa Mahmood Yakubu ya jaddada shirinsu na gudanar da babban zaɓen wannan shekara a lokacin da aka tsara,...