Hukumomi a kasar nan sun kammala shirin miƙa wasu mayaƙan Boko Haram fiye da 600 da suka tuba ga gwamnatocin jihohinsu domin cigaba da sauran harkokinsu...
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC, ta ce an samu karin adadin mutum 187 da suka harbu da cutar Covid-19 cikin sa’o’I 24 a...
Kungiyar kwadaon Najeriya, ta zargi ‘yan siyasar kasar da yunkurin matsantwa talaka, yayin da wasu ‘yan majalisu ke neman a yiwa tsarin mafi karancin albashin gyaran...
Kungiyar kwadagon Najeriya, ta ce matsawar aka taba albashin kananana ma’aikata da gwamnatin tarayya ta sahale a inganta, shakka babu za ta tsnduma yajin aikin sai...
Yayin da ake ci gaba da cece-kuce dangane da rikicin kabilanci da ya samo asali daga rikicin makiyaya da ‘yan asalin yankin kudancin Najeriya, Gwamna Nasir...
Wata Kungiya da ke fafutukar yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi mai suna Society for Drug Enlightenment and Control SODEAC, ta gurfanar da Hukumar Lura da...
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC, ta ce mutum 1,861 aka tabbatar sun harbu da cutar korona a fadin kasar jiya Laraba. Jihar Legas...
Rundunar sojan Najeriya ta tura sojoji mata dari uku zuwa babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja, domin inganta tsaro a yankin da aka samu rahotanni da dama...
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari,ya gana da sabbin manyan hafsoshin tsaron da aka nada, a fadar Villa da ke Abuja, inda ya umarce su da nuna kishin...
Jami’an hukumar leken asiri na Najeriya, sun cafke Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban kwamitin lura da harkokin ‘yan fansho, a Jamhuriyar Nijar. Rahotanni sun ce jami’an tsaron...