Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace batun sauyin Kudi ba gudu ba ja da baya, Wanda zai fara aiki a ranar 31 ga wannan wata na janairu....
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta ce ya kamata babban bankin kasar nan, CBN ya yi la’akari da halin da masu karamin karfi da mazauna yankunan...