PDP tayi Allah wadai da kalaman Tinubu na cewa yazo kano ya taka rawa. Tinubu bai fadi wani abu da zai ciyar da Kano gaba ba....
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya ce, jam’iyyar PDP za ta baiwa jagoran jam’iyyar APC na kasa Bola Tinubu tikitin takarar shugaban kasa idan ya koma...