Kakakin Rundunar Yansandan jihar Kano, DSP Abdullahi Haruna, ya bayyana cewar tuni sun kamo dansandan da wata Dattijuwa a karamar hukumar Dambatta ta yi korafin kan...
Limamin masallacin Shehun Borno dake jihar Borno, Ali Adam Gwani Usman Abdulkadir Maiduguri, ya yi kira ga al’umma da su mayar da kai wajen yin ibada...
Mai wakiltar karamar hukumar birni a majalisar wakilai ta tarayya, Sha’aban Ibrahim Sharada, ya sha alwashin ya ye matasa dubu 15,000 a duk shekara. Sha’aban Ibrahim...
Abun da ya ke jawo tasgaro a rayuwar aure shi ne watsi da hakkin aure tsakanin mace da miji shi ne babban kalubale a zamantakewar aure....
Shugaban magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Bashir Mu’azu Jide, ya tabbatarwa mana da cewa magoya bayan Pillars mutane (40) ne suka jikata a...
Mun kubutar da mutumin da masu garkuwa da mutane suka sace a karamar hukumar Rogo a nan Kano DSP Abdullahi Haruna. Rundunar Yansandan Jihar kano tace...
Dalibin wanda ya ke aji na biyu wato Level Two a jami’ar Wudil dake jiahr Kano an kama shi ne a ranar Talatar nan sanye da...
Mai Magana da yawun kotunan Jihar Kano Baba Jibo Ibrahim, yace babu wata sahri’a da zata gudana matukar babu shaidar da zata tabbatar da da’awar da...
Kungiyar Kwallon kafa ta Kano Pillars ta ya yi kunnen doki daya da daya da abokiyar hamayyar ta ta Katsina United a gasar cin kofin kwarru...
Wasu tarin Beraye a yanakin unguwar Beraye dake bayan makarantar GGC a yankin Kofar Ruwa a karamar hukumar Dala sun addabawa samari da ‘yan mata gudanar...