Kasashe mambobin Majalisar Dinkin Duniya UN, sun amince da mayar da ranar 18 ga watan Nuwamba a matsayin ranar kariya da waraka daga cin zarafin yara....
Mikel Arteta ya dage cewa, wasan da Arsenal ta yi da Brighton a gasar cin kofin Carabao bai bayar da tabbacin rashin nasara ba yayin da...
Antonio Conte ya tausaya wa ‘yan wasansa na Tottenham, bayan da Nottingham Forest ta fitar da su daga gasar cin kofin Carabao, saboda tarin gajiya da ...
Kocin Liverpool, Jurgen Klopp, ya ce ya jajirce a kulob din, ko da menene ya faru da mallakar kulob din a yanzu. Kungiyar wasannin motsa jiki...
Southampton ta tabbatar da nadin Nathan Jones, a matsayin sabon kocinta bayan sallamar Ralph Hasenhuttl. Tsohon dan wasan Wales Jones, mai shekara 49, ya bar kungiyar...
A ranar Larabar da ta gabata ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya shaida wa mai martaba Sarki Charles na Uku cewa, ba shi da gida a...
Shugaban kamfanin man fetur na NNPC, Mele Kyari ya ce, farashin litar mai zai kai Naira 410 kan kowanne lita guda, maimakon Naira 170 da ake...
An saka dan wasan Real Madrid Luka Modric a cikin ‘yan wasan kasar Croatia a wasan da zai kasance karo na hudu a gasar cin kofin...
Dawowar Yann Sommer daga raunin da ya samu ya kara wa Switzerland kwarin gwiwa yayin da ta fitar da sunayen ‘yan wasa 26 da za su...
Dan wasan gaba na Koriya ta Kudu Heung-Min Son, ya ce, bai fitar da ran kin halartar gasar cin kofin duniya na Qatar 2022 ba a...