Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya gana da takwaransa na Ukraine Dmytro Kuleba a Turkiyya a jiya Alhamis. Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Rasha Maria Zakharova...
Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur, Mista Timipre Sylva, ya yi wa Majalisar Zartarwa ta Tarayya karin bayani kan samar da lita biliyan 1.9 na man fetur...
Rundunar tsaro ta Civil Defence ta ce a jihar Kano, ta lura da yadda wasu masu yi wa mutane rijistar jarabawar JAMB a kamfuta na CBT...
Mutumin da a ka yi wa dashen zuciyar Alade a kasar Amurka ya mutu bayan watanni biyu da yi masa aikin dashen zuciyar. David Bennett mai...
Wasu daga cikin ‘yan mata a yankin Tsamawa ta karamar hukumar Kumbotso a Kano, sun ce ranar Mata ta duniya rana ce da za su hidimtawa...
Wasu daga cikin mazauna garin Tsamawa da ke yankin karamar hukumar Kumbotso, sun ce ranar Mata ta duniya rana ce da za su hidimtawa mazajen su,...
Dan wasan Leicester City, Wesley Fofana, ya sake kulla sabuwar yarjejeniya da kungiyar sa, wanda zai ci gaba da zama har zuwa 2027. Fofana ya koma...
Wasu shaidun gani da ido a yankin Gida Dubu da ke Zawaciki a karamar hukumar Kumbotso, sun ce wani mutum ya tsallake rijiya da baya a...
Tsohon fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafar kasar Holland, Clarence Seedorf ya ce ya koma addinin musulunci adaidai wannan lokacin. Seedorf wanda ya horas a kwallon kafa...
Kocin Aston Villa Steven Gerrard ya ce, Philippe Coutinho ya na nan daidai da salonsa na Liverpool yayin da kungiyarsa ta yi bajintar da ta yi...