Babbar kotun shari’ar musulinci dake zaman ta Hausawa a filin Hockey, ta sanya ranar 13 ga watan 4 na wannan shekara ta 2022, domin lauyan magadan...
Masu makarantun tsangaya na jihar Kano sun ce, za su ɗauki matakin kai gwamnatin jihar Kano ƙara kotu, matukar bata janye ƙudirinta na samar da dokar...
Tsohon mai tsaron ragar kasar Italiya, Gianluigi Buffon ya sake tsawaita kwantiraginsa na ci gaba da zama kungiyar Parma, har zuwa shekarar 2024, wanda ke nufin...
Liverpool ta lashe kofin Carabao karo na 9, bayan an yi ruwan bare-bare a bugun daga kai sai mai taron raga. Wasan da aka fafata na...
Mai kungiyar kwallon kafa ta Chelsea kuma dan kasar Rasha, Roman Abramovich, ya ce, ya baiwa amintattun gidauniyar agaji ta Chelsea ta ci gaba da kulawa...
Kungiyar kwallon kafa ta Leeds United ta sallami babban mai horas da ita, Marcelo Bielsa, bayan rashin tabuka abin kirki da ya sa kungiyarsa ta sha...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turai UEFA, ta dauke wasan karshe na gasar cin kofin zakarun Turai na 2022 ta mayar da shi birnin Paris na...
Dubun dubatar ‘yan kasar Ukraine, galibi mata da kananan yara ne suka tsallaka zuwa kasashen Poland, Romania, Hungary da Slovakia a ranar Juma’a, yayin da makamai...
A ranar 10 ga watan Maris ne za a buga wasannin farko a dukkan gasar na Europa da na Conference League, yayin da za a yi...
Makamai masu linzami sun fada babban birnin Ukraine a ranar Juma’a yayin da sojojin Rasha suka matsa kaimi, kuma shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelenskiy ya roki...