Dan wasan gaba na Paris St-Germain da kasar Argentina, Lionel Messi ya lashe kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya wato Ballon d’Or na bana...
Dan wasan gaba na Paris St-Germain da kasar Argentina, Lionel Messi ya lashe kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya wato Ballon d’Or na bana...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Paris St-Germain, Neymar zai yi jinyar makwanni Takwas bayan da ya samu rauni a kafar sa. Dan wasan...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta nada Ralf Rangnick a matsayin kocinta na wucin gadi har zuwa karshen kakar wasa ta bana. Mai horaswar mai...
Hukumar kula da ingancin magani da kayan abinci ta kasa reshen jihar Kano, ta karrama gidan rediyon Dala FM, bisa gudunmawa da ta ke baiwa al’umma....
Gidauniyar tallafawa ‘ya’yan masu bukata ta musamman a harkokin ilimi Kanawa (Educational Foundation for the Disable), ta bukaci gwamnatin jihar Kano, da ta aiwatar da dokar...
Daraktan wasanni na kungiyar kwallon kafa ta PSG, Leonardo ya ce har yanzu mai horas da kungiyar, Mauricio Pochettino bai nemi barin kungiyar Paris Saint-Germain ba,...
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp, ya yi alkawarin cewa Liverpool za ta yi duk mai yiwuwa, domin tabbatar da cewa dan wasan ta, Thiago Alcantara,...
Kungiyar Jajirtattun mata ta kasa a jihar Kano, sun kai tallafin kayayyakin taimako zuwa ga makabartar Tarauni a jihar. Sakatariyar kungiyar, Hauwa Bello Fulani, ta ce...
Manchester United na dab da nada Ralf Rangnick a matsayin kocin rikon kwarya a kan kwantiragin watanni Shida. Mai horaswar ɗan kasar Jamus mai shekaru 63...