Wani malami a tsangayar koyar da ayyukan noma dake jami’ar Bayero ta Kano ya bayyana cewar yin amfani da bahayar mutane a matsayin taki yana da...
Wani kwararren likita dake Asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano Dakta Abdulmalik Yakubu, ya shawarci wadanda suke dauke da cutar Amosanin jini wato Sikila, dasu kasance...
Shugaban kwamitin ma’aikata a zauren majalisar dokokin jihar Kano, kuma daya daga cikin yan kwamitin Fansho a zauren , kuma shine dan majalisa mai wakiltar karamar...
Almajiran sun ajiye Tuwo da Shinkafar akan wata `katuwar Taya da nufin za su dumama su da zafin hasken rana bayan da yayi sanyi. Hasali tuwon...
A jiya ne aka gudanar da jana’izar Alhaji Sai’ du Umar, mahaifi ga shugaban tashar Freedom Radio Kano Malam Ado Saidu Warawa, wanda ya rasu da...
Shugaban majalissar shura ta darikar tijjaniyya halifa Sani Shehu Mai Hula ya ce darikar tijjaniyya ba ta goyon bayan taba masarautar Kano wanda gwamnatin Kano take...
Karamar hukumar Gezawa ta kafa dokar hana zancen dare ga samari da ‘yan mata a fadin yankin baki daya don dakile badalar da take yaduwa a...
Shugaban gamayyar masu yaki da sha da hana fataucin miyagun kwayoyi karkashin hukumar NDLEA ta jihar Kano Ali Ado Kobau, ya bayyana cewa, sun kai samame...
Saurari shirin Baba Suda na ranar Laraba 04/05/2019 Download Now ayi sauraro lafiya
Kudirin dokar kafa sarakunan yanka 4 ya zama doka bayan shallake karatu na 3 Majalisar dokokin jihar kano ta amince da dokar karin masarautu hudu a...