Shugaban kungiyar masu sayar da dabbobi a kasuwar Goron dutse Alhaji Bashir Sule Dan Tsoho ya ce, matsalar tattalin arziki da kuma rashin tsaro ya janyo...
Shugaban kungiyar masu sayar da dabbobi a kasuwar Goron dutse Alhaji Bashir Sule Dan Tsoho ya ce, tashin Saifa da karyewar darajar Naira su ne silar...
Manajan Darakta na hukumar rarraba ruwan sha na jihar Kano Injiniya Munnir Gwarzo, ya ce kamata ya yi shugabannin makarantu, su rinƙa shirya tarukan mahawara ga...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’u Amiruljaishi, Malam Mukhtar Abdulkadir Dandago ya yi kira ga al’ummar musulmi da su kasance masu yin adalci a tsakanin musulmai musamman...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’ur Rasul dake unguwar Tukuntawa Gidan maza, Malam Abubakar Ahmad Soron Dinki, ya ja hankalin al’ummar musulmai da su kula da kwanukan...
Limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir dake unguwar Gwazaye Gangar ruwa, Malam Zubair Almuhammady ya yi kira ga al’ummar musulmi da su mayar da hankali...
Har yanzu dai ana dakon zuwan shugaban kasa Muhammad Buhari filin sauka da tashin jiragen sama na Malam Aminu domin komawa gida. Kawo wannan lokaci dai...
Shugaban kungiyar masu sayar da dabbobi rashen jihar Kano, Alhaji Bashir Sule Dantsoho ya ce, akwai tsari na musamman da su ka yi domin kada a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ya zama dole al’umma su rinka aiki kafada da kafada da baturan ‘yan sanda yankunan su domin dakile aiyyukan...
Babbar kotun shari’ar Musulunci dake zamanta a Kafin Mai Yaƙi a ƙaramar hukumar Kiru, ƙarƙashin mai Shari’a Ustaz Sani Salihu, ta ci gaba da sauraron shari’ar...