Wani magidanci ya sake gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci dake Kofar Kudu, bayan da wani mai unguwa ya tsaya masa a kan zargin yin sama...
Babbar kotun jiha mai lamba 7, karkashin mai shari’a Usman Na’abba, ta sake gurfanar da wani matashi mazaunin unguwar Badawa da zargin laifin fashi da makami...
Kungiyar Sintiri dake yankin karamar hukumar Fagge a jihar Kano ta ce, za ta tashi tsaye domin ganin ta dakile yawaitar kwacen waya wanda ya yi...
Hukumar kula da manyan makarantun sakandire ta jihar Kano ta ce, Gwamnati ta dawo da ma’aikata masu shaidar koyarwa ta NCE dake aiki wasu hukumomi zuwa...
Babbar kotun jiha mai lamba 3 karkashin mai shari’a Lawan Wada Mahmud ta sallami wani mutum da ake zargin sa da laifin fyade. Mutumin mai suna...
Gwamnatin Kano ta ce, Abduljabar Nasiru Kabara bai tuba ba a kan kalaman batancin da ya yi ga fiyayyen halite Annabi (S.A.W). Kwamishinan harkokin addinai na...
Direbobin baburan Adaidaita sahu a jihar Kano sun ce dawo da tsarin biyan kudin haraji na Naira dari akan titi yafi musu dadi maimakon tsarin zuwa...
Wani malamin makaranta a jihar Kano ya ce, dauke malaman makaranta na gwamnati daga makaratun Community da na saka kai zai kawo tasgaro a harkokin ilimin...
Kungiyar Bijilante dake yankin Dorayi karama Garejin Kamilu ta kama wasu matasa da zargin yin shaye-shaye a cikin Kango dake a yankin. Shugaban kungiyar Abubakar Muhammad...
Hukumar dake kula da gidajen ajiya da gyaran hali, a jihar Kano, ta ce, kofar ta a bude take ga duk mai san bayar da gudunmawar...