Kotun majistret mai lamba 60 karkashin jagorancin mai Shari’a Tijjani Sale Minjibir ta yi umarnin ‘yansanda su binciki sheikh Abduljabbar Kabara bisa zargin shi da laifin...
Shugaban kwamatin asusun aikin Gada da kwalbatoci a unguwar Fadama layin Dorawar ‘yan kifi dake yankin Rijiyar Zaki, karamar hukumar Ungoggo, Malam Ado Sa’ido Warawa, ya...
Shugaban majalisar malamai ta jihar Kano, Malam Ibrahim Khalil, ya ce ha’inci ne da yaudara, mutum ya tashi cikin mutane a yayin wani taro, ya yi...
Sarkin tsaftar Kano, Alhaji Jafar Ahmad Gwarzo, ya yi martani dangane da batun kama wasu masu sayar da Ayaba wadanda hukumar lura da ingancin abinci da...
Hukumar kare hakkin mai saye da mai sayarwa ta jihar Kano, (KSCPC) da hadin gwiwar hukumar KAROTA sun kama wata mota dauke da lalataccen Biskit samfurin...
Limamin masallacin hukumar shari’a ta jihar Kano, Malam Dayyabu Haruna Rashid Fagge, ya yi kira ga al’ummar musulmi da su kasance masu hakuri a cikin bautar...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi Umar Sa’id Tudun Wada dake unguwar Tukuntawa a karamar hukumar birnin Kano, Gwani Fasihu Muhammad Dan Birni ya ce, goman farko...
Hukumar Kula lafiyar ababen hawa ta jihar Kano (VIO) ta ce, nan ba da dadewa ba dokar duba lafiyar motoci a na’ura mai kwakwalwa a hukumance...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce a shekarar 2020 data gabata jihar Kano na kan gaba na adadi mafi yawa na masu fama da cutar...
Malamin Addinin musulunci a jihar Kano malam Auwal Yusuf Kofar Dawanau ya ce, babu wasu kwanaki da Allah yafi yiwa falala irin kwanakin Goman farko na...