Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da fara amfani da na’urar daukar hoton sassan jikin Dan’adam a asibitin Nasarawa a wani bangare na Samar...
Kotun shari’ar musulunci dake zamanta a Kwana hudu PRP, karkashin mai shari’a Muhammad Bashir, an gurfanar da wani matashi mai suna Muhammad Garba mai shekaru 28...
Limamin hukumar shari’a ta jihar Kano Malam Murtala Muhammad Adam ya ce babu wasu kwanaki da aiki na gari yafi soyuwa a wurin Allah irin kwanakin...
Hukumar lura da ingancin abinci da magani ta kasa reshen jihar Kano (NAFDAC) ta kama wasu mutane 7 a kasuwar Na’ibawa da suke zuba hodar walda...
Wani matashi Usama Salisu dan unguwar Brigade Kwanar Jaba, ya shiga hannun jami’an tsaro, bisa zargin sa da aikata laifin kwacen waya a kusa da asibitin...
Rundunar yan sanda jihar Kano ta ce, ta kama wani mutum, Muhammad Aliyu mai shekaru arba’in da biyar dan unguwar Mariri, da zargin aikata laifin sojan...
Kungiyar Bijilante yankin Dorayi karama Garejin Kamilu dake karamar hukumar Gwale sun kama wasu mata da suke zargin su da laifuka daban-daban. Kwamandan Bijilante na yankin...
Al’ummar yankin Wailari dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano na neman daukin mahukunta dangane da wata kwata da ta ratsa kusa da makarantar su mai...
Babbar kotun shari’ar musulunci dake Kafin Maiyaki a karamar hukumar Kiru ta gurfanar da wani mutum da zargin yunkurin shiga da wani yaro cikin Kango ya...
Kotun majistret mai lamba 12 karkashin mai Shari’a Muhammad Jibrin ta zartas da hukunci a kan wasu ‘Yan kasuwa wadanda ‘yansanda suka gurfanar da su bisa...