A na zargin wani Magidanci ya saci Naira dubu dari a kasuwar Kofar Wambai, a cikin jakar wata mata da ta zo sayen takalma cikin wani...
Mutane sama da hamsin a garin Gwangwan dake karamar hukumar Rano, su ka kamu da wata cuta da ake zargin shan sinadarin hada lemo ne sanadiyar...
Wani mai sana’ar sayar da kayan masarufi a kasuwar Dawanau a jihar Kano, Malam Auwal Idris ya ce, idan sun samu hatsi da sauki a kauyuka,...
Wani masani a harkar lafiya dake unguwar Danmaliki, karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, Musa Abdulkadir ya ce, al’umma su guji cin duk wani nau’in abinci...
Kungiyar yaki da ta’ammali da kayan maye a jihar Kano mai suna (LESFADA) ta yi kira ga al’ummar jihar Kano da su rinka tallafawa masu lalurar...
Ma’aikatan kamfanin haɗa Takalma dake unguwar Sharaɗa Phase 3, sun gudanar da zanga-zangar kan zargin zaluncin da shugabannin kamfanin ke yi mu su. Ma’aikatan sun gudanar...
Hukumar kula da hakkin mai saye da sayarwa ta jihar Kano (Consumer Protection Council) ta sami nasarar cafke wasu gurbatattun kayayyakin amfani na yau da kullum...
Babbar kotun tarayya mai lamba uku da ke zamanta a unguwar Gyadi-gyadi, karkashin mai shari’a Sa’adatu Ibrahim Mark, ta sanya ranar 19 ga watan gobe domin...
Kungiyar Bijilante ta yankin unguwar Guringawa dake karamar hukumar Kumbotso, ta kama wasu yara da zargin sun dauki rodi a cikin wani gida su na sayarwa...
Hukumar Hisbah ta sami nasarar kama wani matashi, mai kimanin shekaru 25 mazaunin garin Guduwawa da ke karamar hukumar Gezawa, mai suna Usman A Usman haifaffen...