Kotun shari’ar musulnci dake zaman ta a unguwar Brigade Kwana huɗu, ta yankewa wani matashi Aminu Siraja ɗaurin shekara ɗaya ko zaɓin biyan tarar naira dubu...
Hukumar tsaro ta Civil Defence a jihar Kano, ta buƙaci al’ummar jihar su ci gaba da basu haɗin kai wajan gudanar da ayyukan su na yau...
Ma’aikatan babban bankin ƙasa CBN reshen jihar Kano sun gudanar da rabon tallafin kayan abinci da kayan kare kai daga kamuwa da cutar COVID-19 a yankin...
Masu ƙararraki da waɗanda ake ƙara a kotunan majistret na jihar Kano, sun yi kukan cewa Shari’a ba ta gudana sosai, sakamakon yawan tarukan ƙarawa juna...
Ana korafin makaranatar sakandaren gwamnati ta mata dake Chiranci a ƙaramar hukumar Kumbotso a jihar Kano na fama da rashin wadatattun ajujuwa, da kuma lalacewar rufin...
Hukumar Hisba ta kama wasu matasa biyu da take zargin sun hada rukuni a kafafen sada zumunta suna turawa matan aure fina-finan baɗala. Domin jin cikakken...
Al’ummar garin Kayi dake yankin Panshekara a karamar hukumar Kumbotso, sun gabatar da sallah da addu’o’in Alƙunut, domin neman ɗaukin Allah bisa zargin kwace musu gonakin...
Dagacin garin Charo dake yankin ƙaramar hukumar Gezawa Malam Uzairu Musa Ɗan Kado, ya buƙaci gwamnatin Kano da ta tallafawa yankinsu da gyaran hanyarsu da ta...
An samu rashin fahimta tsakanin hukumar KAROTA da kuma daliban makarantar sakandire a yankin Sabon gari bayan sun taso daga makaranta. Jami’in hulda da jama’a na...
Ana zargin an koma sarafar kayan miya da wake ta jirgin sama duk da tafiya yajin aiki da kungiyoyin dake jigilar kayan zuwa Kudan Najeriya su...