Mallam Ashiru ya bayyana hakan ne a yayin saukar karatun Alƙur’ani mai girma, wanda makarantar Madarasatu Anty Mami Littahafiz Ƙur’an ta gudanar a Ja’en unguwar Lallai...
Babban kwamandan hukumar Hisbah na Kano Sheikh Harun Muhammad Sani Ibn Sina ya ce, muddin iyaye za su ƙara kulawa da karatun ƴaƴan nasu, za’a samu...
Kotun majistret mai lamba 7 karkashin mai Shari’a Muntari Garba Dandago ta fara sauraron wata Shari’a wadda ‘yansanda suka gurfanar da wani lauya mai suna Abdul...
Kungiyar kare hakkin dan Adam da jin kai ta Human Right Network of Nigeria a jihar Kano ta yi kira ga hukumar Hisba da ta kama...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci duk masu mallakar cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu da su bi umarnin da kwamitin Kar ta kwana Kan yaki da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi da ake zargi da ta’ammali da tabar wiwi wanda ya yi nadamar shaye-shayen da yake yi. Matashin...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 7 karkashin mai shari’a Usman Na’abba za ta fara sauraron shaida ta uku akan zargin da gwamnatin Kano ta ke...
Ana zargin wata yarinya da dabi’ar barin Awara a duk lokacin da ta dauko talla domin ta samu wasu su biya mata kudin Awara. Wani mutum...
Gwamnatin tarayya ta ce, za ta ci gaba da tallawa manoman Najeriya ta kowacce hanya, domin bunkasa harkokin noma. Ministan harkokin noman kasar Sabo Muhammad Na-nono...
Rundunar ‘ƴan sandan jihar Kano ta ce, labarin da aka rinƙa yaɗawa wata mata ta yi sanadiyyar rasuwar ƴar aikinta saboda dukan kawo wuƙa da ta...