Gwamnatin tarayya ta ce za ta ci gaba da shirya tarukan addu’o’i na malamai domin yiwa Najeriya addu’o’in kawo karshen matsalolin tsaro a Arewa. Babban Daraktan...
Ƙungiyar iyalan Marigayi Mallam Lasan ta shawarci al’ummar musulmai da su ƙara duƙufa wajen sada zumunci domin rabauta da rahmar Allah S.W.T a nan duniya dama...
Wata mata ana zargin ta kona abokiyar zamanta da ‘Yarta da Tafashasshen ruwan zafi a Unguwar Sheka Sabuwar Abuja dake Karamar hukumar Kumbotso. Kakakin rundunar ‘yan...
Jami’ar Bayero ta ce, za ta mayar da daukar darasin nan na General Studies Program wato GSP ta hanyar yanar gizo domin daukar matakin kare dalibai...
Gwamnatin jihar Kano ta biya kimanin naira miliyan 50 ga hukumar NECO domin sakin sakamakon jarabawar ta NECO ga daliban jihar Kano. Kwamishinan ilimi na jihar...
Limamin masallacin Juma’a na Malam Abubakar Dantsakuwa dake yankin Gaida Ja’en a karamar hukumar Gwale Malam Abdulkarim Aliyu ya ce, sai al’umma sun koma kan koyarwar...
Babban limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Ibni Mas’ud dake unguwar Kabuga ‘Yan Azara Malam Zakariya Abubakar ya bukaci al’umma da su yi amfani da tufafi da...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce, ta bude makarantar koyar da zamantakewar aure ga ma’aurata da masoya maza da mata. Babban kwamandan Hukumar Sheik Harun...
Babban kwamandan Hukumar Hisba a jihar Kano Sheikh Harun Ibn Sina ya ce, Hukumar Hisba za ta dauki ma’aikata ‘yan sa kai maza da mata sama...
Hukumar da ke kula da ababen hawa a jihar Kano, KAROTA ta kama wata mota kirar Golf dake dauke da buhunan tabar Wiwi zuwa jihar. Hakan...