Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, wata mata ta yi karar wani mutum da cinye mata Filaye guda takwas ta hanyar ba ta...
Mai magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya tabbatar da umarnin rufe kotunan jihar Kano a ranar Talata. Sai dai Baba Jibo Ibrahim...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke filin Hockey karkashin mai shari’a Abdullahi Halliru Abubakar, ta gurfanar da wata mata kan zargin karbar kudi Naira miliyan tara...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci masu masana’antun da suka durkushe a jihar da su yi amfani da damar da kungiyoyin bunkasa tattalin arziki...
Babbar kotun shari’ar musulinci dake Kofar Kudu karkashin mai shari’a Ustaz Ibrahim Sarki Yola ta fara sauraron karar wani matashi da ake zargi da yin shiga...
Shugaban makarantar sakandiren Adamu Na Ma’aji da ke karamar hukumar Gwale a jihar Kano Malam Sadisu Musa Mandawari ya ce, wasu iyayen ba su dawo da...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta bude babban gidan ajiya da gyaran hali na garin Janguza a cikin shekarar 2021. Shugaban gidajen ajiya da gyaran hali...
Wani malamin Addinin musulunci a jihar Kano ya bukaci al’umma da su dage wajen taimakawa marayu da marasa galihu dake cikin al’umma. Limamin masallacin juma’a na...
Limamin masallacin juma’a na Shelkwatar rundunar ‘yan sanda da ke Bompai SP Abdulkadir Haruna ya bukaci shugabanni da su guji amfani da matasa wajen tayar da...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce ya zama wajibi a rika yiwa tsoffin sojoji addu’a saboda sadaukar da rayuwar su wajen tabbatar da ci...