Babban limamin masallacin juma’a na Masjidil Kuba dake unguwar Tukuntawa Malam Abubakar Tofa ya ce, al’umma su rinka tunawa da mutuwa ta hanyar kyautata rayuwar su...
Ƙungiyar Nagarta a jihar Kano ta ce, iyaye sai sun ƙara kulawa da shige da ficen ƴaƴansu, domin kaucewa faɗawarsu cikin halin shaye-shaye. Shugaban kungiyar Aminu...
Babbar kotun jiha mai lamba 4 karkashin jagorancin mai shari’a Lawan Wada Mahmud ta zartas da hukuncin kisa a kan wasu matasa 2 da aka samu...
Babban limamin masallacin juma’a na Shelkwatar rundunar ‘yan sanda da ke Bompai SP Abdulkadir Haruna ya bukaci matasa da su bayar da gudunmawa wajen zabar shugabanni...
Babbar kotun jiha mai lamba 4 karkashin mai shari’a Justice Lwan Wada Mahmud ta zarce hukuncin kisa ga wasu matasa guda biyu sakamakon samun su da...
Wani malami da ke tsangayar koyar da aikin noma a jami’ar Bayero a jihar Kano, Kwamared Adamu Abubakar ya ce, amfani da Turoso a gona a...
Kungiyar kare hakkin dan adam da jin kai ta kasa ta Global Community For Human Right Network ta ce, ba ta ji dadin zargin da ake...
Kotun shari’ar Musulinci dake Kofar Kudu karkashin mai shari’a Halhalatul Khuza’i ta fara sauraron karar wata mace dake neman kotu ta raba auren ta da mijinta...
Wani matashi da ake zargi da satar waya kirar Ipon a kan titin gidan Zoo ya kai kansa wurin ‘yan sanda bayan labara ya zo masa...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya gidan da suka iftla’in gobara har mutane uku suka rasu a a unguwar Rijiyar Zaki dake karamar hukumar...