Na’ibin Masallacin Juma’a na Sheikh Abubakar Ɗan Tsakuwa da ke unguwar Ja’en Ring Road Malam Muhammadu Sabi’u Musa, Wa shauki, ya gargaɗi iyaye da su kaucewa...
Kungiyar Bijilante ta jihar Kano ta nada shugaban tashar Dala FM Ahmad Garzali Yakubu a matsayin mai magana da yawun kungiyar na daya. Shugaban kungiyar Muhammad...
Shugaban Ƙungiyar Bijilante na ƙasa Dakta Usman Muhammad Jahun, ya buƙaci gwamnatin Najeriya da ta ƙara tallafawa jami’ansu da kayayyakin aiki, domin samun damar daƙile muggan...
Babban Kwamandan kungiyar Bijilante na kasa Alhaji Usman Muhammad Jahun ya ce, makalewar kunshin dokokin kungiyar a ma’akatar shari’a ta kasa babban cikas ne a wajen...
Kungiyar Liman Zahra Kawo ta yi kira ga al’ummar musulmai da su ƙara himmatuwa wajen sada zumunci, domin rabauta da rahmar Allah S.W.T. Shugaban kungiyar Bashir...
Sarkin Askar Kano Muhammad Yunus Na Bango, ya yi kira ga al’ummar musulmai da su ƙara himmatuwa wajen neman ilmin Alƙur’ani mai girma, domin rabauta da...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano, KAROTA, ta kama wata babbar mota cike da kwalaben Giya da kudin ta ya haura Naira miliyan...
Dagacin unguwar Sharada Alhaji Ilyasu Mu’az ya ce za su dauki matakin hukunta duk wani Dillali da su ka samu da laifin karya dokar saka ‘yan...
Kotun majistiri mai lamba 18 da ke gyaɗi-gyaɗi a Kano ta ƙi amincewa da bada belin budurwar da ta aika wa saurayinta ƴan fashi. A zaman...
Shahararren mawaƙin Kannywood Mudassir Ƙassim, ya yi kira ga masu sha’awar shiga sana’ar waƙa, kafin su fara waƙoƙin, da su rinƙa fara halartar hukumar tace fina...