Kotun majistret da ke zamanta a Panshekara, wasu kishiyoyi sun gurfana a kotun akan samun sabani a tsakanin su wanda aka samu sulhu daga bisani Mijin...
Babbar kotun jiha mai lamba 2 da ke zamanta a Sakatariyar Audu Bako, karkashin Honourable Justice Aisha Rabi’u Danlami, gwamnatin jihar Kano ta sake gurfanar da...
Babbar kotun jaha mai lamba 2 karkashin Justice Aisha Rabi’u Danlami ta sanya ranar 13 ga watan 1 na shekara mai kamawa domin ci gaba da...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu a kan kasafin kudin shekarar 2021 da yake akan fiye da naira biliyan 177. Gwamna Dr Abdullahi...
Kotun majistret mai lamba 23 karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana na tuhumar wasu mutane biyu da zargin zamba cikin aminci da cuta. Mutanen biyu ana...
Wata mata ta garzaya kotun shari’ar musulunci karkashin mai shari’a Halhatul Kuza’i Zakariyya ta na neman kotun ta raba auren da mijinta da ya gudu ya...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola ta umarci Baturen ‘yan sandan Kwalli da ya gayyaci mawakin...
Wani matashi da ya kwashe shekaru shida yana sana’ar Faskare a jihar Kano ya ce, da sana’ar Faskare yake daukar nauyin gidansa da kuma karatun ‘ya’yansa....
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano SEMA ta ce ambaliyar ruwa a shekarar 2020 ta yi sanadiyyar lalacewar gonaki sama da 10, 000 sakamakon mamakon...
Kuton majistiri da ke zamanta a unguwar Koki a jihar Kano karkashin Justice Sadiku Sammani ta ba da belin wani matashi da ake zargi da yiwa...