Babban jojin Kano justice Nura Sagir Umar ya sallami mutane 37 wadanda suka kwashe shekaru suna zaman jiran Shari’a. Babban jojin ya jagoranci kwamitin masu ruwa...
Hukumar tabbatar da ingancin abinci da magunguna ta kasa reshen jihar Kano NAFDAC ta ce, za ta hada kai da kungiyoyi masu zaman kan su domin...
Hukumar bayar da agajin gaggawa da tsugunar da gajiyayyu ta jihar Kano SEMA ta ziyarci kasuwar ‘yan Awaki da ke karamar hukumar Tarauni a jihar Kano...
A ci gaba da kai ziyara gidan gyaran hali na Kurmawa da babban Jojin Kano Justice Nura Sagir Umar ke yi domin sakin mutanen da suka...
Wani matashi da ya kwashe shekaru bakwai a gidan ajiya da gyaran hali sakamakon zargin sa da laifin yin fada da makami ya ce, ya na...
Wani matashi da ya kwashe shekaru shida a gidan ajiya da gyaran hali a na zargin sa da kisan kai a kasuwar ‘Yan Kura da ke...
Shugaban hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa na jihar Kano Barrister Muhyi Magaji Rimin Gado ya ce, hukumar sa na aikin yaki...
Mai magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya ce, doka ta baiwa babban joji hurumin sakin mutanen da suka share shekaru masu yawa...
Al’umma na ci gaba da kokawa akan rashin kyawun titin Yahya Gusau da ke unguwar Sharada a karamar hukumar Birni. Wani direba da babbar motar sa...
Hukumar hana sha da fatauncin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano NDLEA, ta fara tantance ‘yan takarar kananan Hukumomi da Kansiloli domin tabbatar da ba...